New Hampshiretop Eeoiýmm2rc
New Hampshire
bangare na | contiguous United States |
---|---|
farawa | 21 ga Yuni, 1788 |
native label | State of New Hampshire |
laƙabi | The Granite State |
short name | NH |
named after | Hampshire |
demonym | New Hampshirite, New Hampshireman, New Hampshirewoman |
yaren hukuma | Turanci |
kirari | Live Free or Die |
motto text | Live Free or Die |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
babban birni | Concord |
located in the administrative territorial entity | Tarayyar Amurka |
coordinate location | 44°0′0″N 71°30′0″W |
coordinates of geographic center | 43°40′50″N 71°34′52″W |
geoshape | Data:NewHampshire.map |
highest point | Mount Washington |
lowest point | Atlantic Ocean |
office held by head of government | Governor of New Hampshire |
shugaban gwamnati | Chris Sununu |
majalisar zartarwa | Government of New Hampshire |
legislative body | New Hampshire General Court |
highest judicial authority | New Hampshire Supreme Court |
wanda yake bi | Province of New Hampshire |
located in time zone | Eastern Time Zone, America/New York |
sun raba iyaka da | Massachusetts, Vermont, Kebek, Maine (Tarayyar Amurka) |
foundational text | Constitution of New Hampshire |
official website | http://www.nh.gov |
tuta | flag of New Hampshire |
kan sarki | Seal of New Hampshire |
official symbol | Haemorhous purpureus |
geography of topic | geography of New Hampshire |
tarihin maudu'i | history of New Hampshire |
Dewey Decimal Classification | 2--742 |
Wolfram Language entity code | Entity["AdministrativeDivision", {"NewHampshire", "UnitedStates"}] |
New Hampshire jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1788.
Babban birnin jihar New Hampshire, Concord ne. Jihar New Hampshire yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 24,214, da yawan jama'a 1,356,458.
Gwamnan jihar New Hampshire Chris Sununu ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2016.